L. Kid 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya taɓa gawa, bai kuwa tsarkake kansa ba, ya ƙazantar da alfarwa ta sujada ta Ubangiji, ba za a lasafta shi cikin mutanen Allah ba, domin ba a yayyafa masa ruwan tsarkakewa ba.

L. Kid 19

L. Kid 19:11-18