L. Kid 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wannan ita ce ka'ida a kan wanda ya rasu a alfarwa, duk wanda ya shiga alfarwar, da duk wanda yake cikin alfarwar zai ƙazantu har kwana bakwai.

L. Kid 19

L. Kid 19:8-22