L. Kid 19:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta uku da ta bakwai zai tsarkake kansa da ruwa, zai kuwa tsarkaka, amma in a rana ta uku da ta bakwai bai tsarkake kansa ba, to, ba zai tsarkaka ba.

L. Kid 19

L. Kid 19:7-20