L. Kid 18:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su taimake ku, su kuma yi dukan ayyukan alfarwa. Amma fa, ba za su kusaci kayayyakin Wuri Mai Tsarki, ko bagade ba, don kada su, har da ku, ku mutu.

L. Kid 18

L. Kid 18:1-10