L. Kid 18:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su haɗa kai da ku su lura da alfarwa ta sujada da dukan aikace-aikace na cikin alfarwar. Kada wani dabam ya kusace ku.

L. Kid 18

L. Kid 18:1-7