L. Kid 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kawo 'yan'uwanka tare da kai, wato kabilar Lawi, kakanka, don su yi muku aiki sa'ad da kai da 'ya'yanka kuke gaban alfarwa ta sujada.

L. Kid 18

L. Kid 18:1-9