L. Fir 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa da Haruna suka shiga alfarwa ta sujada. Da suka fita, sai suka sa wa jama'a albarka. Ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana ga jama'a duka.

L. Fir 9

L. Fir 9:18-24