L. Fir 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wuta kuma ta fito daga wurin Ubangiji, ta ƙone hadaya ta ƙonawa da kitsen a bisa bagaden. Da jama'a duka suka gani, suka yi ihu, suka fāɗi rubda ciki suka yi sujada.

L. Fir 9

L. Fir 9:20-24