L. Fir 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Haruna ya ta da hannuwansa wajen jama'a, ya sa musu albarka sa'an nan ya sauka daga wurin yin hadaya don zunubi, da hadaya ta ƙonawa, da hadayun salama.

L. Fir 9

L. Fir 9:19-24