L. Fir 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya karɓe su daga tafin hannuwansu, ya ƙone su tare da hadaya ta ƙonawa a bisa bagaden don hadayar keɓewa, hadaya ce da aka yi da wuta, mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

L. Fir 8

L. Fir 8:24-36