L. Fir 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ɗauki ƙirjin, ya kaɗa shi don hadayar kaɗawa ga Ubangiji. Wannan shi ne rabon Musa daga cikin ragon keɓewar, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

L. Fir 8

L. Fir 8:20-30