L. Fir 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sa waɗannan abubuwa duka a tafin hannuwan Haruna da na 'ya'yansa maza, ya miƙa abubuwan nan domin hadayar kaɗawa ga Ubangiji.

L. Fir 8

L. Fir 8:21-28