L. Fir 26:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, sa'ad da suke a ƙasar maƙiyansu ba zan wulakanta su ba, ba kuwa zan ji ƙyamarsu, har da zan karya alkawarina da su ba, gama ni ne Ubangiji Allahnsu.

L. Fir 26

L. Fir 26:43-46