L. Fir 26:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma saboda su zan tuna da alkawarin da na yi da kakanninsu waɗanda na fisshe su daga ƙasar Masar a idon al'ummai domin in zama Allahnsu. Ni ne Ubangiji.”

L. Fir 26

L. Fir 26:44-46