L. Fir 26:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma za su fita daga ƙasar, ƙasar kuwa za ta ji daɗin hutunta muddin ba su ciki, tana zaman kango. Amma za su tuba saboda sun ƙi kula da ka'idodina, suka yi watsi da dokokina.

L. Fir 26

L. Fir 26:38-46