L. Fir 16:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zai fita ya tafi wurin bagade wanda yake gaban Ubangiji don ya yi kafara dominsa. Zai ɗibi jinin bijimin da na bunsurun, ya shafa wa zankayen bagaden a kewaye.

L. Fir 16

L. Fir 16:16-25