L. Fir 16:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada kowa ya kasance cikin alfarwar sujada lokacin da Haruna ya shiga Wuri Mafi Tsarki domin ya yi kafara don kansa, da gidansa, da dukan taron jama'ar Isra'ila, sai lokacin da ya fita.

L. Fir 16

L. Fir 16:9-27