L. Fir 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kuma yayyafa jinin da yatsansa har sau bakwai a kan bagaden, ya tsabtace shi, ya tsarkake shi daga ƙazantar jama'ar Isra'ila.

L. Fir 16

L. Fir 16:10-26