Josh 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Isra'ilawa suka ce wa Hiwiyawa, “Watakila kuna zaune a tsakiyarmu ne, to, ƙaƙa za mu yi muku alkawari?”

Josh 9

Josh 9:6-15