Josh 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka tafi wurin Joshuwa da Isra'ilawa a zango a can Gilgal, suka ce musu, “Daga ƙasa mai nisa muka fito, yanzu fa, sai ku yi alkawari da mu.”

Josh 9

Josh 9:1-14