Josh 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma sa tsofaffin takalma waɗanda suka sha gyara, da tsofaffin tufafi. Dukan guzurinsu ya bushe, ya yi fumfuna.

Josh 9

Josh 9:1-9