Josh 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa suka ce wa Joshuwa, “Mu bayinka ne.”Joshuwa kuwa ya ce musu, “Su wane ne ku? Daga ina kuka zo kuma?”

Josh 9

Josh 9:4-10