Josh 9:26-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. Haka kuwa ya yi musu, ya cece su daga hannun Isra'ilawa, har ba su kashe su ba.

27. Amma Joshuwa ya sa su su zama masu saro itace da masu ɗebo ruwa domin jama'a da bagaden Ubangiji. Zai zama aikinsu na yau da kullum a wurin da Ubangiji zai zaɓa.

Josh 9