Josh 8:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Babu wata kalmar da Musa ya umarta, da Joshuwa bai karanta a gaban dukan taron Isra'ilawa ba, tare da mata da ƙanana, da baƙin da suke zaune tare da su.

Josh 8

Josh 8:29-35