Josh 8:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan haka ya karanta dukan zantuttukan shari'a, da na albarka da na la'ana, bisa ga dukan abin da aka rubuta cikin Attaura.

Josh 8

Josh 8:33-35