Josh 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Joshuwa ya sa su su zama masu saro itace da masu ɗebo ruwa domin jama'a da bagaden Ubangiji. Zai zama aikinsu na yau da kullum a wurin da Ubangiji zai zaɓa.

Josh 9

Josh 9:26-27