Josh 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ni da dukan mutanen da suke tare da ni za mu je kusa da birnin. Sa'ad da za su fito don su yi karo da mu kamar dā, za mu gudu daga gare su.

Josh 8

Josh 8:1-11