Josh 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kuwa fito su bi mu. Mu kuwa za mu janye su nesa da birnin, gama za su ce, ‘Suna gudunmu kamar dā.’ Haka fa, za mu gudu daga gare su.

Josh 8

Josh 8:2-12