Josh 8:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya umarce su, ya ce, “Ku tafi, ku yi kwanto a bayan birnin, kada ku yi nisa da birni da yawa, amma dukanku ku kasance da shiri sosai.

Josh 8

Josh 8:1-7