Josh 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya gabatar da iyalan Yahuza, aka ware iyalin Zera. Ya gabatar da iyalin Zera gida gida, aka ware gidan Zebdi.

Josh 7

Josh 7:15-18