Josh 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, ya gabatar da Isra'ilawa kabila kabila, aka ware kabilar Yahuza.

Josh 7

Josh 7:14-24