Josh 7:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya gabatar da iyalin gidansa mutum mutum, aka ware Akan, ɗan Karmi, ɗan Zabdi, ɗan Zera na kabilar Yahuza.

Josh 7

Josh 7:12-26