Josh 24:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuwa fitar da kakanninku daga Masar. Da suka zo Bahar Maliya, sai Masarawa suka fafari kakanninku da karusai da mahayan dawakai har zuwa teku.

Josh 24

Josh 24:1-16