Josh 24:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na aiki Musa da Haruna, na aukar wa Masar da annobai ta wurin abin da na yi a cikinta daga baya kuma na fisshe ku.

Josh 24

Josh 24:1-12