Josh 24:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaku kuma na ba shi Yakubu da Isuwa. Na kuma ba Isuwa ƙasar tuddai ta Seyir, ya mallake ta, amma Yakubu da 'ya'yansa suka gangara zuwa Masar.

Josh 24

Josh 24:1-8