Josh 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'ad da suka yi mini kuka, na sa duhu a tsakaninsu da Masarawa, na sa teku ta shafe Masarawa. Da idonku kun ga abin da na yi wa Masar, kuka kuma zauna a jeji da daɗewa.

Josh 24

Josh 24:3-14