Josh 23:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka sai ku yi ƙarfin hali ƙwarai, ku riƙe, ku aikata dukan abin da aka rubuta a littafin dokokin Musa, kada ku kauce dama ko hagu,

Josh 23

Josh 23:1-12