Josh 23:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin kada ku yi cuɗanya da sauran al'umman da take zaune tare da ku, kada ku ambaci sunayen gumakansu, ko ku rantse da su, ko ku bauta musu, ko ku sunkuya musu.

Josh 23

Josh 23:1-11