Josh 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allahnku ne zai sa su gudu a gabanku, ya kore su daga ƙasar. Za ku mallaki ƙasarsu kamar yadda Ubangiji Allahnku ya alkawarta muku.

Josh 23

Josh 23:1-10