Josh 21:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran Kohatawa suka karɓi birane goma daga iyalan kabilar Ifraimu, da kabilar Dan, da rabin kabilar Manassa.

Josh 21

Josh 21:1-6