Josh 21:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gershonawa kuwa suka karɓi birane goma sha uku ta hanyar jefa kuri'a daga iyalan kabilar Issaka, da kabilar Ashiru, da kabilar Naftali, da rabin kabilar Manassa a Bashan.

Josh 21

Josh 21:4-15