Josh 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuri'a ta faɗo a kan iyalan Kohatawa. Sai Lawiyawa na zuriyar Haruna firist suka karɓi birane goma sha uku daga kabilar Yahuza, da kabilar Saminu, da kabilar Biliyaminu.

Josh 21

Josh 21:1-13