Josh 17:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yankin ƙasar Manassa ya kai daga Ashiru zuwa Mikmetat wadda take gabas da Shekem. Iyakar kuma ta miƙa kudu zuwa mazaunan En-taffuwa.

Josh 17

Josh 17:5-14