Josh 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin jikokin Manassa mata sun sami gādo tare da jikokinsa maza. Aka ba sauran mutanen kabilar Manassa ƙasar Gileyad.

Josh 17

Josh 17:1-13