Josh 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasar Taffuwa tana hannun mutanen Manassa, amma mutanen Ifraimu ne suke da garin Taffuwa wanda yake iyakar yankin Manassa.

Josh 17

Josh 17:7-12