Josh 15:52-56 Littafi Mai Tsarki (HAU)

52. Da kuma Arab, da Duma, da Eshan,

53. da Yanim, da Bet-taffuwa, da Afeka,

54. da Hunta, da Kiriyat-arba, wato Hebron, da Ziyor, birane tara ke nan da ƙauyukansu.

55. Da kuma Mawon, da Karmel, da Zif, da Yutta,

56. da Yezreyel, da Yokdeyam, da Zanowa,

Josh 15