Josh 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rabon zuriyar Yusufu ya milla tun daga Urdun zuwa wajen Yariko, gabas da ruwan Yariko zuwa jejin. Ya haura daga Yariko zuwa ƙasar tuddai zuwa Betel.

Josh 16

Josh 16:1-7