Josh 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A dā sunan Hebron Kiriyat-arba ne. Arba kuwa babban mutum ne cikin gwarzayen. Ƙasar kuwa ta shaƙata da yaƙi.

Josh 14

Josh 14:5-15