Josh 15:49-54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

49. da Danna, da Kiriyat-sanna, wato Debir,

50. da Anab, da Eshtemowa, da Anim,

51. da Goshen, da Holon, da Gilo. Birane goma sha ɗaya ke nan da ƙauyukansu.

52. Da kuma Arab, da Duma, da Eshan,

53. da Yanim, da Bet-taffuwa, da Afeka,

54. da Hunta, da Kiriyat-arba, wato Hebron, da Ziyor, birane tara ke nan da ƙauyukansu.

Josh 15