Josh 15:48-51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

48. Birane na cikin ƙasar tuddai kuwa, su ne Shamir, da Yattir, da Soko,

49. da Danna, da Kiriyat-sanna, wato Debir,

50. da Anab, da Eshtemowa, da Anim,

51. da Goshen, da Holon, da Gilo. Birane goma sha ɗaya ke nan da ƙauyukansu.

Josh 15